Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘Ba zai yiwu Buhari ya ziyarci iyalan wadanda aka kashe a Sabon Birni ba’

Minista Digyadi ya ce kashe-kashe sun zama ruwan dare, saboda haka ba zai yiwu shugaban kasa ya je gaisuwar ta’aziyya duk inda hakan ta faru ba.

Gwamnati za ta kara kudaden haraji a 2022 —Ministar Kudi

Za a kara kudaden harajin da ake karba daga daidaikun mutane da kamfanoni

Za mu hana matasan da ba su yi rigakafin COVID-19 ba shiga sansanonin ba da horo – NYSC

Hukumar ta ce daga sansani na gaba, masu shaidar rigakafin kawai za ta yi wa rajista.

Ba a Najeriya ne kawai ake fuskantar kashe-kashe ba – Fadar Shugaban Kasa

Fadar ta ce kullum sai Buhari ya yi wa mutanen da abin ya shafa da iyalansu addu’a.

Najeriya A Yau: Me Dimokuradiyya Ta Tanada Wa Talaka Idan Tura Ta Kai Bango?

’Yan Najeriya sun furta albarkacin bakinsu a kan halin rashin tsaron da ya addabi kasar.