Manyan Labarai

Manyan Labarai

Matsalar tsaro: JNI ta bukaci Musulmi su dukufa addu’o’i na musamman

Kungiyar ta bukaci masallatai, makarantu da majalisu su dukufa Alkunut.

Babbar mota ta hallaka yara masu roron wake 14 a Saminaka

Hatsarin ya faru ne, a wani kauye da ake kira Bundun Karama a Karamar Hukumar.

An gano jaririyar da aka sace daga Neja a Kano

Sai dai murna ta koma ciki bayan Dagacin yankin da aka tsinceta ya ki basu ita.

ISWAP ta yi garkuwa da matafiya a hanyar Maiduguri

Kawo yanzu ba a tantance yawan matafiyan da kungiyar ta yi awon gaba da su ba

‘Ina kallo ’ya’yana 4 da mahaifiyata suka kone kurmus a harin ’yan bindiga’

Matar da ta tsallake rijiya da baya tana kallo ’ya’yan hudu da mahaifiya ta kawunta ’ya’yansa suka kone kurmus