Manyan Labarai

Manyan Labarai

An yi wa Kwamishina kisan gilla a Katsina

Mahara sun daba mishi wuka a gidansa bayan Sallar La’asar ranar Alhamis

’Yan bindiga sun kashe mutum 15 a Sallar Asuba a Neja

Sun bude wa mutanen wuta a yayin da suke tsaka da sallah, wata biyu bayan irin harin a wani masallaci

Kisan Sakkwato: Jama’a sun aike wa Buhari wasikar bacin rai

Mutane na yunkuri yi wa Buhari zanga-zanga kan kisan gillar da ’yan bindiga ke yi a Jihar Sakkwato

An bude layukan waya a Katsina

An bude layukan sadarwa bayan wata uku da daukar matakin da nufin dakile ’yan bindiga.

Yadda mafarauta suka cafke masu garkuwa da mutane a Kogi

Wadanda aka kama din na cikin masu garkuwar da suka addabi yankin.