Sauya Sheƙar Abba: A faɗa masa ya ajiye mana kujerar gwamnanmu — Kwankwaso
Kwankwaso ya ce al’amuran da ke faruwa a jihar abun damuwa ne.
Manyan Labarai
Kwankwaso ya ce al’amuran da ke faruwa a jihar abun damuwa ne.
Rundunar ta roƙi, al’umma da su riƙa bai wa jami’an tsaro bayanai a kan lokaci.
Ya ce wasu ’yan siyasa da masana guda shida ne suka haɗu suka ƙirƙiro tare da ba wa tafiyar ta suna Kwankwasiyya amma ba daga Kwankwaso kaɗai ta samo
Kama Shugaban Maduro da Amurka ta yi a ƙasarsa ta jawo tambayoyi kan matsayin Venezuela na ƙasa mai cikakken ’yanci.
Jiragen Amurka sun kai hare-haren a Hedikwatar Rundunar Sojin Sama ta Venezuela da kuma tashar Jiragen Ruwan ta La Guaira