Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gambiya: Me zai biyo bayan zaben shugaban kasa?

A yau al’ummar Gambiya ke fita don zaben shugaban kasa

Al’ummar Gambiya na zaben shugaban kasa

‘Yan takara biyar ne ke neman kwace kujerar Adama Barrow

Hafsoshin soji biyu sun rasu a harin ISWAP

Kyaftin da Laftanar da wasu sojoji sun kwanta dama a yayin a aka kashe mayakan ISWAP 16

Gwamnatin Kano ta haramta shan Shisha

Hukumomin jihar sun ce sun fara daukar mataki a kan masu kasuwancin Shisha

’Yan bindiga sun kashe mutum 2, sun sace 50 a kauyen Kaduna

Maharan sun shafe awa biyu suna cin karensu babu babbaka, inda suka shiga gidaje 13