Manyan Labarai

Manyan Labarai

ISWAP ta sace matafiya 15 a sabon a hari a Borno

Mayakan ISWAP sun shige da matafiyan cikin Dajin Sambisa bayan sun tare su a hanyarsu ta zuwa Jihar Adamawa

Najeriya za ta fara ba wa Chadi wutar lantarki

Gwamnatin Tarayya na shirin fara samar da wutar lantarki ga kasar Chadi daga Najeriya.

Najeriya A Yau: Bahaushiya Ta Kirkiri Shafin Koyar Da Lissafi Da Hausa

Mai shekara 24 ta bude shafin domin saukake fahimtar darasin lissafi, wanda ake gani yana da wahala

Hatsarin Bagwai: ‘Har yanzu muna neman gawarwakin mutum 14’

Gwamnatin ta ce ana ci gaba da bincike don gano ragowar da suka bace.

Mayakan ISWAP sun sace jami’an gwamnati 5 a Borno

An sace su ne lokacin da suke duba aikin hanyar Chibok zuwa Damboa.