Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan acaba sun lakada wa ’yan sanda duka, sun lalata motar sintirinsu a Legas

To sai dai wadanda ake zargin sun musanta aikata laifin.

Gwamnatin Kano ta rufe ofishin lauyan Shekarau

Lauyan ya ce jami’an gwamanti da ’yan sanda sun kulle shi a cikin ofishin nasa tare da ma’aikatansa

Daukar kaya fiye da kima ne silar mutuwar ’yan Islamiyya a Bagwai —Ganduje

Gwamnan Kano ya ja hankalin masu kwalekwale cewa ba sai sun yi lodin wuce kima ba za su samu riba

Daliba ta bude shafin koyar da Lissafi da harshen Hausa

Ta kirkiro manhajar koyon Lissafi kuma a shafinta akwai bidiyo iri-iri da ke koya darussan Lissafi daki-daki.

Daga Laraba: Yadda ’yan siyasar Kano ke hana jihar ci gaba

Yadda aka faro da inda aka kwana a siyasar Kano, da kuma yadda jiga-jigan siyasar jihar suke kawo mata tarnaki.