Manyan Labarai

Manyan Labarai

Jirgin soji marar matuƙi ya yi hatsari a Neja

Ƙasa da sa’o’i 48 bayan ’an ta’adda sun kai hari a ƙauyukan Goro da Gebe da ke karamar hukumar Agwara, inda suka kashe manoma biyu tare da ƙona aƙalla

Gwamnan Kano zai sauya sheƙa zuwa APC a ranar Litinin

Majiyoyi sun bayyana cewar Gwamnan tuni ya isa Abuja domin kammala shirye-shiryen komawarsa APC.

Sabon haraji zai jefa ’yan Najeriya cikin baƙar wahala — Peter Obi

Obi ya soki yadda aka yi wa talakawa ƙarfa-ƙarfa wajen fara aiwatar da sabbin dokokin harajin.

NNPP ta rushe shugabancinta a Kano, za ta naɗa shugabancin wucin gadi

Uwar jam’iyyar ta ce za ta naɗa shugabancin wucin gadi nan gaba kaɗan.

2025: Mun karɓi ƙorafe-ƙorafe 12,446 a Kano — Hisbah

Hukumar ta ce ta samu nasarar warware ƙorafe-ƙorafe 1,908.