Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tikitin jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja ya kai N7,000 a hannun ’yan ka-yi-na-yi

An dai rika sayar da tikitin tsakanin N3,000 zuwa N7,000.

‘’Yan bindiga suna aikata ta’addanci amma ba ’yan ta’adda ba ne’

Eh, tabbas suna aikata ta’addanci amma ba a ’yan ta’adda ba ne.

Ma’aikatan Zariya 9 sun kubuta bayan biyan fansar N40m

A yanzu ‘yan bindigar suna bukatar sabbin babura biyu kafin sakin sauran ma’aikatan.

Tsofaffin gwamnoni hudu da ke neman shugabancin Jam’iyyar APC

Masu nazari na ganin cewa APC na bukatar kwararre kuma jajirtaccen shugaba.

Ranar Talata za a bude layukan sadarwa a Zamfara – Gwamna Matawalle

Ya kuma ce kasuwannin mako-mako su ma za su ci gaba da hada-hada.