Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kidayar ’yan Najeriya za ta lakume N190bn a badi — Majalisa

Buhari kadai muke jira ya sa ranar da za a fara aikin.

Buhari ya sa wa dogarinsa anini na karin girma

An daga likafar Laftanar Kanal YM Dodo zuwa matsayin Kanal.

Najeriya A Yau: Yadda “Ake Karo da Gawarwaki” a Jalingon Jihar Taraba

Jama’a na zargin jami’an tsaro da watsi da aikinsu na kare rayuka da dukiyoyi a Jalingo.

Saif al-Islam: Hukumar zaben Libya ta haramta wa dan Gaddafi takara

A baya Hukumar ta ce ya cika dukkan ka’idojin da ake bukata.

Jirgin saman Najeriya zai soma jigila a Afrilun badi — Hadi Sirika

Kamfanin zai samar da ayyukan yi kusan 70,000 ga ’yan Najeriya.