Manyan Labarai

Manyan Labarai

Bonono rufe kofa da barawo!

Malam Nuhu Ribadu ya ce duk gwamnoni 36 barayi ne.

Daga Laraba: Kunci da wulakancin da zawarawa ke fuskanta

Kallon da al’umma ke yi wa zawarawa da kuma irin halin da suke ciki

Farashin man fetur zai iya kaiwa N340 a 2022 – NNPC

Ya ce daga 2022, gwamnati za ta cire tallafinta kwata-kwata a harkar fetur.

’Yan bindiga sun kona gonakin manoman da suka ki ba su ‘haraji’

Suna kuma tilasta wa mutane cire yaransu daga makaranta.

WAEC ta kara kudin jarrabawa daga N13,950 zuwa N18,000

WAEC ta ce tsada da kuma hauhawar farashin kayayyaki ce ta janyo karin.