Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mai bai wa jirage hannu ya yanke jiki ya mutu a Abuja

Ma’aikacin ya yanke jiki ya fadi ne yana tsaka da aiki.

Wata bakwai an kasa sasanta rikicin Kwankwaso da Wali a PDP

Irin hakan ne ya shafe mu har ya jawo a shekarar 2019 muka fadi zabe.

Najeriya A Yau: Yadda uba ya yi wa ’yarsa fyade har ta samu ciki

Domin sauke shirin latsa nan Kunnuwan ’yan Najeriya sun jima sunajin kalmar fyade, amma labarin mahaifi ya yi wa ’yarsa fyade har ta samu ciki na iya

An harbe tsohon dan takarar gwamnan Zamfara a hanyar Kaduna

‘Yan bindigar sun ribaci lalacewar da hanyar ta yi wajen kai wannan hari.

Mutum miliyan 46 ke bahaya a bainar jama’a a Najeriya — UNICEF

’Yan Najeriya miliyan 46 ke bahaya a fili, matakin da ke barazana ga lafiyar jama’a a sassan kasar.