Harin ’Yan tawayen Kamaru: An kashe mutum 13, wasu 20 sun bata – Mazauna Taraba
“In ban da taimakon wani jami’an tsaro, da sai ’yan tawayen sun ga bayanmu baki daya.”
Manyan Labarai
“In ban da taimakon wani jami’an tsaro, da sai ’yan tawayen sun ga bayanmu baki daya.”
Matakin na zuwa ne bayan jerin shan kashin da kungiyar ta yi a kusan wasanni bakwai.
“Sai da matashin ya yi mankas da kwayoyi kafin ya daki malamar.”
Har yanzu ban yanke kauna da hada kan malamai ba.
Babu wani abu da wani gwamna zai iya yi a kan matsalar tsaro.