Ana kashe mu saboda tsare Kanu –‘Yan Arewa
’Yan awaren Biyafara IPOB suna zafafa hare-hare a kan ofisoshin ’yan sanda da kuma ’yan Arewa da ba su ji ba, ba su gani ba.
Manyan Labarai
’Yan awaren Biyafara IPOB suna zafafa hare-hare a kan ofisoshin ’yan sanda da kuma ’yan Arewa da ba su ji ba, ba su gani ba.
Kanin Ali Kwara ya ce Shugaban ’Yan Sanda da hukumomi sun amince ya ci gaba da ayyukan marigayin
Wasu daliban sun ce tunda suka dawo makaranta ba su taba ganin an kawo abincin ba.
Bukatar da kuka gabatar mai girma ce sosai amma zan yi nazari a kanta.
A kan idon Dangote da mahaifiyarsu da ’ya’yan mamacin aka dauki ransa a gadon asibiti.