Kotu za ta yanke hukunci kan belin Malami ranar 7 ga Janairu
Mai shari’a Emeka Nwite ya tsayar da ranar ne bayan da ya amsa bahasi daga lauyoyin masu karewa da masu gabatar da ƙara a kan lamarin.
Manyan Labarai
Mai shari’a Emeka Nwite ya tsayar da ranar ne bayan da ya amsa bahasi daga lauyoyin masu karewa da masu gabatar da ƙara a kan lamarin.
Dakarun rundunar haɗin gwiwa (JTF) sun yi nasarar dakile yunkurin ’yan bindiga na kai hari kan wasu al’ummomi a ƙaramar hukumar Shanono ta Jihar Kano
Tasowar jam’iyyar ADC da kuma kalubalen da suka cika jam’iyyar PDP wasu ke ganin ko ADC ta maye gurbin PDP a matsayin babban jam’iyy
Hakan na zuwa ne makonni biyu kacal bayan shugaban jam’iyyar APC na Ƙasa Nentawe Yilwatda ya bayyana cewa Gwamnan ya koma APC.
Mai shari’a A. R. Muhammad ya yi watsi da ƙarar da Tanko ya shigar kuma ya tabbatar da hukuncin da babbar kotun jihar Kano ta yanke wanda ta yanke mas