Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga: Tsaka-mai-wuyar da masu shiga tsakani da ba jami’an tsaro bayanai ke ciki

Masu shiga tsakani da masu ba da bayanai na cikin tsaka a hannun jami’an tsaro da bata-gari

Najeriya A Yau: Shin fitar da ’yan Najeriya Kasashen waje aiki zai taimake ta?

Masana na dora laifin samun koma bayan Najeriya a kan halayyar ’yan kasar.

DPO ya lashe musabakar Alkur’anin ’yan sanda ta farko a Kano

Rundunar ta ce ta shirya gasar ne don kyautata alakar jami’anta da jama’a.

Sanya takunkumi ya fi rigakafi zama kariya daga COVID-19 – Sabon bincike

Kazalika, binciken ya ce daukar tsauraran matakai kamar dokar kulle, ba su da wani tasiri.

Babu rigar mama ta zinare a kayan da aka kwace daga Diezani —Shugaban EFCC

EFCC ta ce babu wani abu mai kama da rigar mama ta zinare a kadarorin da ta kwace daga tsohuwar ministar