Manyan Labarai

Manyan Labarai

ISWAP ta sake kai hari Borno

ISWAP ta sake kai hari Borno bayan kwana biyu da kashe Birgediya Janar Dzarma Zirkusu.

Yadda sojoji suka kashe kwamandojin ISWAP 50 a harin ramuwar gayya

Sojoji sun yi wa mayakan ISWAP asubanci da luguden wuta a Askira Uba.

Gumi ya bude wa makiyaya makaranta a Kaduna

Mun gano cewa ilimi shi ne zai magance duk matsaloli na rashin tsaro da muke fuskanta.

’Yan bindiga sun kashe mutum 15 a Sakkwato

Tambuwal ya mika ta’aziyyarsa ga ’yan uwan wadanda suka mutu.

’Yan bindiga sun sace mutum 5 a Tegina

Ko a farkon shekarar nan sai da suka sace wasu daliban Islamiyyah a garin.