Manyan Labarai

Manyan Labarai

NDLEA na son a daina ba ’yan kwaya zabin biyan tara a kotuna

Hukumar ta ce yanzu haka bukatar na gaban Majalisar Dokoki ta Kasa.

Harin ’yan bindiga: Sojoji na bukatar N500m don katange NDA

Hakan dai na cikin rokon da ta yi yayin kare kasafin kudinta na 2022.

Majalisa ta amince Buhari ya ciyo bashin N7trn daga waje

Majalisa ta ce ayyukan da za a yi da kudaden za su amfani ’yan Najeriya sosai.

‘Duk hukumar da ba ta kare kasafinta cikin kwana 7 ba ta rasa’

Majalisa ta ce idan wa’adin ya wuce ma’aikatun za su tashi a tutar babu.

Buhari ya bullo da shirin noma na ‘kowa ya ciyar da kansa’

Gwamnati na son mazauna birane su fara noma domin ciyar da kansu.