Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindigar da suka sace masu ibada 66 a Kaduna sun kashe 2 daga cikinsu

Shugaban CAN na Kaduna, Rabaran Joseph Hayab ne ya tabbatar da hakan.

Masu garkuwa da mutane sun bukaci ‘Maltina’ a matsayin fansa

Sauran kayan da suka bukata sun hada da Maltina, jarkokin manja da buhunan shinkafa.

‘Ba don karba-karba ba, da sai Arewa ta shekara 300 tana mulki’

Ya ce matukar PDP na son lashe zaben 2023, dole ta kai takara Arewa.

Zaben Anambra: Charles Soludo na APGA na kan gaba

Za mu ci gaba da kawo muku sakamakon zaben kai tsaye daga Ofishin Hukumar INEC.

Najeriya A Yau: Yadda zabe ya gudana Anambra

Shirin Najeriya A Yau kan abubuwan da suka faru a jihar lokacin zaben.