Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda muka tsallake harin masu garkuwa sau 3 a rana daya

Muna wurin ’yan sanda muka sake samun labarin ’yan bindigar sun nufo mu. Nan kowa ya tsere, har da ’yan sandan.”

Aminiya a kauyen su Shekau: Tun yana yaro fitinanne ne —Dagaci

Aminiya ta ziyarci mahaifar Shekau, babban jigo a ayyukan ta’addancin Boko Haram.

Najeriya A Yau: Yadda ake ciki kan zaben gobe a Anambra

INEC da IPOB sun sha ruwan rantsuwa kan zaben Gwamna a Anambra.

Ban ga amfanin rayuwar Shekau ba – Mahaifiyarsa

Ta ce sai da ta shafe shekara 15 ba ta sa shi a idonta ba.

Zulum ya yi basaja, ya bankado yadda ma’aikatan asibiti ke tatsar marasa lafiya a Borno

Ya gano ma’aikatan na karbar tsakanin N8,000 da N10,000 daga marasa lafiya.