Manyan Labarai

Manyan Labarai

An tono gawarwaki 4, an ceto mutum 6 daga benen da ya rushe a Legas

Ana fargabar akwai kimanin mutum 50 zuwa 60 da ginin ya danne.

Bene mai hawa 21 ya danne mutane da dama a Legas

Yanzu haka ma’aikatan kwana-kwana na ta kokarin ceto mutane.

Gwajin DNA ba zai tabbatar ko ya kore nasaba ba — Malamai

Gwaji ne da ake yi don tantance asali wajen tabbatarwa ko kore nasaba.

Yadda aka tsige Shugaban Majalisar Dokokin Filato

Lalong ya musanta cewa yana da hannu a tsige Shugaban Majalisar daga kujerarsa.

Matasa sun tubure kan tsige Shugaban Majalisar Dokokin Filato

Fusatattun matasan sun hallara a Majalisar tun da misalin karfe 4.00 na Asubahi.