Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda ’yan IPOB ke tserewa bayan sojoji sun kashe wasu a Anambra

Sojoji sun dakile harin IPOB sun kashe ’yan kungiyar a musayar wuta.

Ya kamata ’yan siyasa su rika zaman gidan yari —Sanata Ndume

Tattaunawa kan matsalar tsaro, rikicin APC da tura sakamakon zabe ta intanet.

Jami’an tsaro sun cafke malamin ’yan bindiga a Kaduna

An cafke malamin tare da wasu ’yan bindiga da aka rutsa a dajin Kaduna.

Buhari ya ce ko an kara mishi wa’adin mulki ba zai karba ba

Buhari ya taka wa masu neman ya yi tazarce burki, cewa akai kasuwa.

ICPC na binciken shugaban KAROTA kan zargin zamba

Jami’an KAROTA sun kai karar shi ICPC kan zargin ba da rasidan bogi.