Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ministan Tsaro ya je Maiduguri don ganin wainar da ake toyawa

Ministan Tsaro da Manyan Hafsoshin Tsaro za su sa labule da kwamandojin yaki.

ISWAP ta kai hari a sansanin ’yan sanda a Damboa

Daruruwan mutane sun tsere bayan harin da aka kai a garin Damboa.

Najeriya A Yau: Abin da za a iya yi da kudin rigar maman Diezani

Gwamnatin Najeriya ta yi gwanjon rigar maman Diezani a kan Dala 12.3m.

Babban taro: Hukuncin kotu ya jefa PDP cikin halin rashin tabbas

A ranar Juma’ar ne dai ake sa ran kotun za ta yanke hukunci a kan taron.

Ban gamsu da shirin gyara halin tubabbun ’yan Boko Haram a Gombe ba – Gwamna

Gwamnan ya ce kamata ya yi a mayar da su Jami’ar Sojoji da ke Biu.