Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tsohon Ministan Noma, Abba Sayyadi Ruma, ya rasu

Ya riga mu gidan gaskiya ne a wani asibiti da ke birnin Landan na kasar Birtaniya.

Masu garkuwa da mutane bayan sun kashe mutum 18 a masallaci na neman N18m

Hakan na zuwa ne bayan sun kashe mutum 18 yayin harin.

’Ya bindiga sun sanya wa Sakkwatawa wa’adin biyan haraji

Sun ba da wa’adin ranar Juma’a ga al’ummomin su kammala biyan harajin.

Daga Laraba: Abin da ke sa mace ta fara neman namiji da aure

Dalilan da ke hana mace fara tunkarar na miji a yayin neman aure.

Iyaye sun fara sayar da ’ya’yansu don sayen abinci a Afghanistan

“Yunwa na barazanar kashe ragowar ’ya’yana, ya zama tilas na sayar da wannan jaririyar.”