Dogo Gide ya hallaka Damina, kasurgumin dan bindigar da ya addabi Zamfara
Ko a watan Yuli, Damina ya jagoranci kashe mutane da sace kimanin 100 a yankin.
Manyan Labarai
Ko a watan Yuli, Damina ya jagoranci kashe mutane da sace kimanin 100 a yankin.
“Za mu yi dukkan mai yiwuwa wajen ganin an samar da rigakafin cikin sauki.”
Ina dalilin mahawara kan ayyana ’yan bindiga a matsayin ’yan ta’adda a Najeriya?
Gwamnatin ta ce matakin ya zama wajibi muddin kasar na son ci gaba.
An kai hari masallacin ne lokacin da mutane ke sallar Asuba.