Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kisan Bare Mainassara: Gwamnatin Nijar za ta biya diyyar CFA miliyan 435 —Kotun ECOWAS

Kotun ta yi tir da kisan gilla da sojoji suka yi wa shugaban kasar a 1999.

Mahara sun fasa gidan yari sun saki daruruwan fursunoni a Oyo

Daruruwan fursunoni sun tsere bayan an kai hari da abubuwan fashewa.

Kwamitin Wa’azi: An ja daga tsakanin gwamnati da malamai

Malaman addini na yin kashedi ga El-Rufai da kwamitin kula da wa’azi a Jihar Kaduna.

Sunday Igboho na da alaka da Boko Haram —Malami

An gano alakarsa da wanda aka yanke wa hukuncin daurin rai dai rai kan ta’addanci.

Yadda masu kwacen waya suke jefa Kanawa a tashin hankali

Masu kwacen wayar na amfani da makamai suna suke sara ko sukar mutane.