Manyan Labarai

Manyan Labarai

An dakatar da sufurin jiragen kasa nan take a Najeriya

Sa’o’i kadan hayan harin da aka kai wa jirgin kasa a hanyar Abuja zuwa Kaduna.

An kai wa jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja harin ‘bom’

Sanata Shehu Sani ya ce jirgin ya kusa sauka daga kan hanyarsa, amma Allah Ya kiyaye.

An dage ci gaba da shari’ar Nnamdi Kanu har zuwa 10 ga watan Nuwamba

Jim kadan da dage karar, jami’an DSS suka yi awon ga da shi.

Abin da ya sa muka kai hari kasuwar Goronyo – Shehu Rekeb

Ya bayyana harin a matsayin na ramuwar gayya kan kisan Fulani a yankin.

Najeriya a Yau: Wane tsarin zabe ya fi dacewa a Najeriya?

Tsakanin ’yar tinke da zaben daliget wanne ne ya fi dacewa a Najeriya.