Pantami ya janye takararsa ta Gwamnan Gombe a APC
Janyewar na zuwa ne bayan tuntuɓar masu ruwa da tsaki da kuma nazarin yadda ake shirye-shiryen zaɓen fidda gwani a jihar.
Manyan Labarai
Janyewar na zuwa ne bayan tuntuɓar masu ruwa da tsaki da kuma nazarin yadda ake shirye-shiryen zaɓen fidda gwani a jihar.
Shettima ya ce wasu mutane da bai ambaci sunayensu ba, amma ya ce sun fito daga Jihar Borno, su ne suka yi wannan zargi.
A makon jiya ne Kotu ta yanke masa hukuncin ɗaurin shekara 75 bayan samunsa da laifin satar kuɗi sama da naira biliyan 33.
“Yayyensu mata ne sukan zo da su makaranta, mu kuma, saboda mu ƙarfafa zuwan yara makaranta sai muka buɗe musu ajin ’yan raino,” in ji wani malamin ma
Goje ya ce har yanzu ba a kammala zaɓen fid-da-gwani aka gudanar a ƙananan hukumomin Akko da Yamaltu/Deba ba.