Jam’iyyar NNPP ta naɗa Shugaban Riƙo a Kano
Kwamitin Zartaswa na jam’iyyar ne ya sanar da naɗin Abdullahi Abiya a wani taron gaggawa a ranar Talata.
Manyan Labarai
Kwamitin Zartaswa na jam’iyyar ne ya sanar da naɗin Abdullahi Abiya a wani taron gaggawa a ranar Talata.
Tinubu ya yi watsi da zargin cewa an yi sauye-sauye ga dokokin harajin, don haka za su fara aiki kamar yadda aka tsara a ranar Alhamis, 1 ga Janairu,
Ana kai wa manoma hari a gonakinsu; ana yin garkuwa da matafiya a kan manyan hanyoyi; mata, yara da tsofaffi suna gudun hijira
Binciken farko ya nuna cewa gudun wuce gona da iri, fashewar taya , da rasa kwacewar mota ne suka jawo wannan mummunan hatsari.
Ga NNPP, rasa gwamna ɗaya tilo na iya rage karfin jam’iyyar zuwa dandalin mutum ɗaya. Ga Kwankwasiyya kuma, wannan mataki na gwada ko tafiyar za ta iy