Manyan Labarai

Manyan Labarai

Matsalar tsaro raguwa take ba karuwa ba a Najeriya – Buhari

Ya ce yadda jami’an tsaro ke ragargazar ’yan ta’adda, matsalar na dab da zama tarihi.

Najeriya A Yau: Yadda Aka Kashe Mutum 65 A Goronyo

’Yan bindiga sanye da hijabai sun bude wa mutane wuta a kasuwa da asibiti.

Gwamnati ta gabatar da sabbin kararraki kan Nnamdi Kanu

Sabbin tuhume-tuhumen kari ne a kan wadanda ake masa tun 2016.

Jami’an tsaro sun kashe ’yan bindiga 10 a Kaduna

An kone sansaninsu da wuraren da suke ajiye wadanda suka yi garkuwa da su.

Mahara sun bindige mutum 65 a asibiti da kasuwar Sakkwato

Sun kashe mutane a cikin asibiti bayan awa biyu suna barna a Kasuwar Goronyo.