Manyan Labarai

Manyan Labarai

Najeriya A Yau: Yadda shugabannin Najeriya ke boye kudaden haram

Shugabannin Najeriya da aka bankado inda suka boye kudaden haram a kasashen waje.

Rayuwar masunta da ke nutson awa 1 a karkashin ruwa

Suna nutso na akalla awa daya ba tare da sun dago sun shaki numfashi ba.

An nada Farfesa Saleh Pakistan Shugaban Majalisar Malaman Kano

Kungiyar na zargin Sheikh Ibrahim Khalil da amfani da ita domin biyan bukatunsa.

’Yan bindiga sun fara karbar dafaffen abincin a matsayin fansa

Tsumangiyar kan hanya ta jefa ’yan bindiga a Jihar Kaduna cikin tsakan mai wuya.

EFCC ta kama shugaban hukumar tsara birane ta Kaduna

Wani ganau a wajen ya ce an dan sami hatsaniya kafin a tafi da shi.