Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kotu ta tura Malami da matarsa zuwa Gidan Yarin Kuje

A ranar Talata kotun ta bayar da umarnin tura Malami da matarsa da dansa zuwa Gidan Gyaran Hali na Kuje, bayan sun ki amsa laifuka da EFCC ke tuhumars

Abin fashewa ya tashi a asibiti a Kebbi

A safiyar ranar Talata ne abin fashewa ya tashi a wani gidan ma’aikata da ke harbar Babban Asibitin Bagudo

An kori Shugaban Jam’iyyar NNPP na Jihar Kano

Rikicin NNPP ya ɗauki sabon salo bayan shugabannin mazaɓar Shugaban Jam’iyyar na Jihar Kano, Hashimu Suleiman Dungurawa, sun sanar da korar shi daga c

NAJERIYA A YAU: Siyasa da tsare-tsaren gwamnati da suka dabaibaye 2025

Irin siyasa da tsare-tsaren da suka faru a 2025 da muke bankwana da ita.

Harin Amurka ya ragargaza Lakurawa — Rundunar Sojin Najeriya

Rundunar Sojin Najeriya ta tabbatar da samun gagarumar nasara bayan harin da Amurka ta jagoranta a maboyar ’yan ta’addan Lakurawa