Manyan Labarai

Manyan Labarai

Bayan shekara 51, za a fara binne mayakan Biyafara

Hakan ya biyo bayan wani taron Gwamnonin yankin ne a Enugu kwanakin baya.

Najeriya A Yau: Yadda kasafin kudin 2022 zai shafi rayuwarku

Kasafin 2022 na Naira tiriliyan 16.39 shi ne mafi tsoka a tarihin Najeriya.

Najeriya na dab da fuskantar karancin iskar da mutane ke shaka – Masani

Ya ce muddin ba a yi wa tufkar saran itatuwa hanci ba, Najeriya na cikin tsaka mai wuya.

APC ta lashe dukkan kujerun Ciyamomi da Kansiloli a zaben Filato

Kazalika, jam’iyyar ta kuma lashe dukkan kujeru 325 na Kansilolin da ke Jihar.

Riba da asarar da ke cikin katse layin waya — Masana Tsaro

Har yanzu wannan mataki bai hana ’yan ta’adda kai hare-hare ba.