Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan sanda sun kwato mutum 187 daga hannun ’yan bindigar Zamfara

An ceton mutanen da aka sace a kananan hukumomi uku a ranar Alhamis.

Shin za a hana yara mallakar waya a Najeriya?

Gaskiyar lamari game da sabuwar dokar mallakar layin waya a Najeriya.

Mako biyar da sallamar Nanono, Buhari bai nada kowa ba

Har yanzu babu wata alama da ke nuna za a maye gurbin Nanono da Sale Mamman.

Neman hana ’yan shekara 17 sayen layin waya ya yamutsa hazo

NCC ta ce an yi wa batun kayyade shekarun sayen layin waya mummunar fahimta.

Yadda Buhari ya gabatar da kasafin 2022 na N16.39tn

Kasafin Naira tiriliyan 16.39 Buhari zai gabatar wa zauren Majalisar.