Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari zai gabatar da kasafin kudin 2022 ranar Alhamis

Majalisar ta bukaci Kwamitinta na Kudi ya gabatar mata da rahotonsa ranar Laraba.

Majalisar Kano ta dakatar da gina shaguna a Masallacin Fagge

Hakan na zuwa ne kwana daya bayan malami ya ajiye mukaminsa daga kwamitin masallacin.

An kori ma’aikata 286 a Hukumar Samar da Ruwan Sha ta Kaduna

Hukumar ta ce ta kore su ne bayan ta gano akasarinsu da takardun bogi suke amfani.

Yadda EFCC ta yi awon gaba da matar Ganduje

Gwamnatin Kano ta musanta cewa EFCC ta tsare Gwaggo kan zargin almundahana.

Najeriya A Yau: ’Yan Ta’adda Sun Kafa Sabbin Dokoki A Neja

Sun wajabta aurar da ’yan mata masu shekara 12, sun haramta kai wa hukuma kara.