Manyan Labarai

Manyan Labarai

A kwace shagunan magoya bayan IPOB —Matasan Arewa

Matasan Arewa sun bukaci a kwace kantunan magoya bayan IPOB a yankin har abada.

Yadda WhatsApp, Instgram da Facebook suka shafe awa 6 ba sa aiki

Wannan shi ne karo na biyu da shafukan suka daina aiki a 2021.

Mutumin da ya yi zanen batanci ga Annabi ya kone kurmus a hatsarin mota

Rahotanni sun ce duka su ukun sun kone kurmus, sai tokarsu aka tattara.

’Yan Boko Haram na tilasta aurar da kananan yara a Neja

“Sun tara mazauna yankin, suka basu umarnin aurar da duk yarinyar da ta kai shekara 12.”

‘Akwai ’yan gudun hijirar Najeriya 500,000 a kasashen waje’

Kasashen da mutanen suke sun hada da Nijar da Kamaru da Cadi da Mali da Libya.