Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun hallaka mutum 30 a Neja, sun sace mata 7

Maharan sun kuma yi wa duk wanda suka yi arba da shi yankan rago.

2023: Tsarin Karba-karba zai iya samar wa Najeriya baragurbin shugabanni – Sanusi

Ya ce a kasar ta fi bukatar shugaban da zai kai ta ga tudun mun tsira.

Tun daga 1999 ba gwamnatin da ta kai tamu kokari —Buhari

Masu sukar gwamnatin nan ba su ga irin ci gaban da aka samu ba.

Matawalle ya ba da umarnin bude layukan sadarwa a Zamfara

Za a bude hanyoyin sadarwa daga ranar Juma’a, 1 ga watan Oktoba.

Shekara 61: Buhari ya jaddada sharadin janye takunkumin Twitter

Shugaba Buhari ya gindaya sharadin janye takunkumin da aka sa wa Twitter.