Manyan Labarai

Manyan Labarai

Najeriya A Yau: Shekara 61 Da Mulkin Kai: Gaba Najeriya Take Yi Ko Baya?

Domin sauke shirin latsa nan. Shekara 61 ke nan tun bayan da Najeriya ta samu ‘yanci daga hannun ‘yan mulkin mallaka. Shin a wadannan shek

Samun ’yancin Najeriya: Me Buhari zai ce bayan shekara 61

Nasara koma baya da kalubalen da Najeriya ke fuskanta bayan shekara 61.

An kama wadanda suka kashe sojoji a Sakkwato

An kama masu sayar musu makamai da masu kai musu bayanai.

Zargin batanci: Kotu ta hana Abduljabbar beli

Kotu ta sa a ci gaba da tsare malamin a kurkuku zuwa ranar 14 ga Oktoba, 2021.

Mahara sun kashe mutum 50, sun kona gidaje a Neja

Maharan sun far wa garin Sarkin Pawa a lokacin da ake tsaka da ruwan sama.