Manyan Labarai

Manyan Labarai

Najeriya A Yau: ‘Yadda Zamfarawa ke rayuwa cikin damuwa’

Domin sauke shirin latsa nan. Yau kusan makwanni hudu ke nan al’ummar Jihar Zamfara na rayuwa ba wata hanyar sadarwa ta waya da sauran sassan duniya. 

An yi wa daliban Kano karin kudin tallafin karatu da kashi 50

Za a fara biyan kudin tallafin karatun da aka kara nan ba da jimawa ba.

El-Rufai ya haramta amfani da babura a Kaduna

Daga ranar Alhamis, 30 ga Satumba, 2021 za a rufe layukan sadarwa a wasu sassan Jihar.

Buhari ya ayyana ’yan bindiga a matsayin ’yan ta’adda kawai —Majalisa

Majalisar na so a ayyana shugabannin ’yan bindiga a matsayin wadanda ake nema ruwa a jallo.

Za a toshe layin sadarwa a Kaduna —El-Rufai

El-Rufai ya ce ’yan bindigar Zamfara da Katsina na gudowa zuwa Kaduna.