Manyan Labarai
Manyan Labarai
‘Sojojin Chadi na sayar da makamansu in suka shiga matsalar kudi’
Sojojin na Najeriya sun zargi sojojin Chadi da sayar da makamai in suka shiga matsi.
2023: Babu karba-karba a Kundin Tsarin Mulki – Gwamnonin Arewa
Gwamnonin sun ce ba za su lamunci matsayin takwarorinsu na Kudu ba.
Kwararowar makamai: Sojoji na so a gina ganuwa a kan iyakokin Najeriya
Sojojin sun ce hakan ne kawai zai magance matsalar kwararowar makaman.
Gwamnonin Arewa na taro a Kaduna kan harajin VAT
Gwamnonin za kuma su tattauna batutuwa ciki har da na tsaro.