Manyan Labarai

Manyan Labarai

Muna so APC ta shekara 50 tana mulkin Najeriya – Ali Modu Sheriff

Sheriff ya ce babban burin APC shi ne ta shekara 50 tana mulkin Najeriya.

Rashin man fetur ya sa ’yan bindiga sun koma amfani da rakuma a Sakkwato

Mazauna yankunan sun ce yanzu a kan rakuma ake kai musu hari.

’Yan bindiga sun kashe mutane da dama a sansanin sojoji a Sakkwato

Majiyoyi sun ce an kai harin ne da sanyin safiyar ranar Juma’a.

Ganduje ya nada sabon Sarkin Gaya

Sabon Sarkin da ne ga marigayi Sarki Ibrahim Abdulkadir wanda ya rasu ranar Laraba.

Afghanistan: Taliban ta rataye masu garkuwa a tsakiyar gari a matsayin jan kunne

Taliban ta ce ta dauki matakin ne don ya zama izina.