A jingine Sabuwar Dokar Haraji — ’Yan Majalisa
Ɓangaren Marasa Rinjaye a Majalisar sun buƙaci a dakatar da aiwatar da sabuwar dokar har sai kwamitin da Majalisar ta kafa domin bincikar zargin sauya
Manyan Labarai
Ɓangaren Marasa Rinjaye a Majalisar sun buƙaci a dakatar da aiwatar da sabuwar dokar har sai kwamitin da Majalisar ta kafa domin bincikar zargin sauya
An ce an ceto wanda aka yi garkuwa da shi mai suna Rabiu Alhaji Halilu mai shekara 38, wanda ya samu rauni a ƙafa sakamakon harbin bindiga.
Mamacin ya dawo daga Turai ne domin yin bikin Kirsimeti tare da iyalansa, amma sai aka kashe shi.
Waiwaye kan manyan kalubalen tsaro da suka faru a 2025 da suka fi daukan hankali.
Artabun ya ɗauki tsawon lokaci ana yi tsakanin dakarun soji da maharan.