Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ba za mu fallasa masu taimakon ’yan ta’adda ba —Gwamnati

Ministan Shari’a Abubakar Malami ya ce akwai dokar fallasa wadanda ake zargi.

Illar da cutar COVID-19 ta yi wa harkokin kasuwanci a Najeriya

Hatta gwamnatin Najeriya ta ji a jikinta da bullar cutar COVID-19.

An yi jana’izar Sarkin Gaya, Alhaji Ibrahim Abdulkadir

An yi jana’izar basaraken bayan sa’o’i da rasuwarsa ranar Laraba.

Shehun Borno ya amince tsoffin ’yan Boko Haram su dawo cikin al’umma

Tubbabbun ’yan Boko Haram 6,000 na shirin komawa da rayuwa a cikin al’umma a Borno.

A bude wa ’yan bindiga wuta ko sun shiga cikin mutane —Masari

Masari ya ce kar tunanin taba farar hula ya hana sojoji ragargazar ’yan bindiga