Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari zai tafi Amurka ranar Lahadi

Buhari zai tafi ne domin halartar taron Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya karo na 76.

‘Yadda ’yan bindiga suke karbar haraji daga gare mu’

“Ana tilasta wa mutane ko su biya haraji ko su yi aikatau a gonakin barayin.”

’Yan canji na taimaka wa ’yan ta’adda wajen shigo da makamai – Emefiele

Ya yi zargin kaso mai tsoka na Dalar na tafiya ne wajen shigo da makamai kasar nan.

Dubun masu yi wa ’yan bindiga safarar man fetur a Sakkwato ta cika

Ana zargin gidan man ne da sayar da mai a jarkoki da tsakar dare ga ‘yan bindiga.

An ceto hafsan sojin da aka yi garkuwa da shi a NDA

Jami’an tsaron da suka ceto shi sun tarwatsa sansanonin ’yan bindiga.