Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mayakan Ansaru sun kafa tuta a kauyukan Kaduna guda 2

Kauyukan na daga cikin wuraren da ’yan ta’adda ke cin karensu ba babbaka.

Katse layukan waya: Zamfarawa da Katsinawa Na Kaura Daga Gida

Jama’a na barin jihohin Zamfara da Katsina don samun damar tuntubar abokan harka

ECOWAS za ta hana shugabannin sojin Guinea sakat

ECOWAS ta ce za ta haramta wa jagororin juyin mulki taba kudinsu

CAN ta dakatar da shugabanta kan taya Pantami murnar zama farfesa

Rabaran Sunday Congo ya sauka daga mukaminsa bisa umarnin uwar kungiyar.

Sanata Shehu Sani ya sauya sheka zuwa PDP

Ya fice daga jam’iyyar PRP bayan wata ganawa da kushon jam’iyyar PDP.