Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga na neman N42m kafin sakin ’yan maulidi 28 da suka sace a Filato

‘Yan waɗanda aka sace sun ce ba su da halin biyan kuɗin da maharan ke nema.

Gwamnatin Tarayya ta tura jami’an tsaro 7,000 zuwa daji don yaƙi da ’yan bindiga

Ribadu ya ce Gwamnatin Tarayya za ta faɗaɗa shirin don inganta tsaro a faɗin Najeriya.

Maigadi ya kashe abokin aikinsa a Gidan Gwamnatin Gombe

Rundunar na gudanar da bincike kafin miƙa wanda ake zargin zuwa kotu.

AFCON 2025: Super Eagles ta tsallaka zagayen ’yan 16

Najeriya ce ke kan ragamar teburin rukunin da maki shida daga wasanni biyu.

’Yan sanda sun tabbatar da fashewar bam a Zamfara

Rundunar ta ce tana ci gaba da bincike kan lamarin tare da ɗaukar matakan da suka dace.