Manyan Labarai

Manyan Labarai

ASUU na barazanar sake tsunduma yajin aiki

ASUU ta ce kada ’yan Najeriya su zargi kowa sai gwamnati muddin da sake shiga yajin aikin.

An fara mayar da ’yan gudun hijirar Zamfara garuruwansu

Gwamnatin ta ce akwai ’yan gudun hijira 600,000 a fadin Jihar.

Kabiru Gombe zai maka tsohon kwamishinan Kano a kotu

Malamin ya ba Muaz Magaji awa 12 ya janye zargin da yi masa a kan Kwankwaso.

‘Abin Da Ya Sa Na Fasa Kashe Kaina Bayan Na Kulle Daki’

Matasa da dama kan shiga wani yanayi da kan sa su ji mutuwa ta fiye musu rayuwa

An rufe layin sadarwa a kananan hukumomi 13 na Katsina

Yankunan da Dajin Rugu ya ratsa da na kusa da Zamfara da Kaduna abin ya shafa.