Manyan Labarai

Manyan Labarai

An rufe layin sadarwa a kananan hukumomi 13 na Katsina

Yankunan da Dajin Rugu ya ratsa da na kusa da Zamfara da Kaduna abin ya shafa.

Yawi Modu: An kama dan Boko Haram da ake nema ruwa a jallo

Sojoji sun kama kasurgumin dan Boko Haram Modu Yawi a hanyar Damboa, Jihar Borno.

’Yan bindiga sun yaudari jama’a da kiran sallah sun kashe su

Sun kashe mutum shida sun sace wasu da dama a Tureta, Jihar Sakkwato.

Buhari ya yi ganawar sirri da shugabannin kabilar Igbo

An hana ’yan jarida daukar zaman shugabannin kabilar Igbo da Buhari a Imo

Zan kawo karshen matsalar tsaro a Imo —Buhari

Buhari ya ce zai yi amfani da karfin ikonsa wajen dakile matsalar tsaro a jihar.