Manyan Labarai

Manyan Labarai

An cafke masu garkuwa da mahaifin tsohon Gwamnan Filato

Wanda ake zargin sun kware wajen sayar da makamai ga masu laifi.

Allah ya yi wa Sarkin Sudan na Kontagora rasuwa

Sarkin ya rasu a asibiti a Abuja bayan ya sha fama da jinya.

Mutum 4 sun rasu bayan karbar rigakafin COVID-19 a Edo

An ja hankalin jama’ar jihar da su karbi rigakafin allurar don kare kansu daga COVID-19.

NIMET Ta Yi Hasashen Sake Samun Ambaliyar Ruwa

NIMET ta ce za a yi ruwan sama kama da bakin kwarya a jihohi 17

An kai hari gonar Obasanjo an yi gakuwa da ma’aikata

An bude wa manyan jami’an kamfanin wuta an yi garkuwa da su.