Manyan Labarai

Manyan Labarai

An cafke motocin abincin ’yan bindiga da mutum 100 a Zamfara

An kama akalla mutum 100 bayan kafa sabbin dokokin dakile ’yan bindiga.

Sheikh Sani R/Lemu da Umar Sani Fagge sun zama farfesoshi

Fitattun malaman sun zama farfesoshi a Jami’ar Bayero da ke Kano.

Yadda ’yan bindiga suka tare a makarantun Zamfara

Hare-haren ‘yan bindigar ya tilasta wa malamai da dalibai kaurace wa makarantun.

’Yan bindiga sun kashe ’yan banga 5 a hanyar Birnin Gwari

’Yan bingida sun yi musu kwanton-bauna yayin da suke dawowa daga Kaduna.

Gwamnatin Filato ta janye dokar hana tuka Keke NAPEP

An kara sassauta dokar hana fita a Karamar Hukumar Jos ta Arewa.